BiuBlog


PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Popular Posts

Powered by Blogger.

Search This Blog

raintemplates-t6

raintemplates-t4

raintemplates-t2

Header Ads

Social Media

raintemplates-t4

raintemplates-t7

raintemplates-t3

raintemplates-t7

raintemplates-t1

Social Media

Facebook Fanpage

raintemplates-t5

raintemplates-t3

raintemplates-t5

Popular Posts

  • Wariya: dan kwallon Sweden Ibrahimovic na fuskantar wariyar launin fata.

    NOTE:- If you are having problem in Downloading our file Try and use Opera mini
    Wariya: dan kwallon Sweden Ibrahimovic na fuskantar wariyar launin fata.
  • An yi wani rubutu dake nuna wariyar launin fata a jikin kofar gidan dan wasan kasar Suwidin Ibrahimovic. Al'marin ya faru ne dai bayan dan wasan ya bayyana cewa ya sayi kaso daga kulob din kwallon kafa na Hammarby. Kamar haka ne dai aka rubuta kalmar "Yahuda" a gaban gidansa inda kalmar ta kasance sunan mutumin ya ci amanar annabi Isa. Shugaban Ofishin 'Yan Sanda na birnin Sitokuhom Bengt Dahnell ya bayyana cewa suna iya kokarinsu wajen ganin sun kama wanda ya yi rubutun. A gefe guda an kara yin wani rubutu dake nuna wariyar launin fata jikin mutum-mutumin Ibrahimovic dake birnin Malmo inda rubutun ya yi wa dan kwallon barazanar kisa sannan ya bayyana cewa shi ba dan kasar ba ne, asalin sa ya zo ne daga cikin mutanen "Gispy".

    No comments:

    Post a Comment

POPULAR POSTs


Pages


ADVERTISE | CONTACT US