BiuBlog


PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Popular Posts

Powered by Blogger.

Search This Blog

raintemplates-t6

raintemplates-t4

raintemplates-t2

Header Ads

Social Media

raintemplates-t4

raintemplates-t7

raintemplates-t3

raintemplates-t7

raintemplates-t1

Social Media

Facebook Fanpage

raintemplates-t5

raintemplates-t3

raintemplates-t5

Popular Posts

  • Messi ne ya dace da kyauta Ballon d'or na 2019 inji Sadio Mane da Virgil Van Dijk.

    NOTE:- If you are having problem in Downloading our file Try and use Opera mini
    Messi ne ya dace da kyauta Ballon d'or na 2019 inji Sadio Mane da Virgil Van Dijk.
  • Ranan bayar da kyautar gwarzon dan wasa na nahiyar turai da ake bayar a kowace kaka, wacce aka fi sani da Balon D'or, na cigaba da karatowa, kyautar wanda dan wasan tsakiya ta Realmadrid da Crossia Luker Modric ya lashe akakan wasan daya gabata nan ba da jimawaba za a sanar da gwarazan yan wasa uku wanda zasuyi na 1,2 da na 3 kamar yadda aka saba kowace kaka. Gasan wan da masoya kwallon kafa da dama ke tunanin lashewa zai kasance da ga cikin C Ronaldo na Juventus da Virgil van Dijk na Liverpool sai kuma Leonel Messi na Barcelona, mutane da dama na bayyana ra'ayoyinsu akai, ciki harda gwarzon dan wasan Senegal da Liverpool wato Sadio Mane.
    Sadio Mane anasa ra'ayin ya goyi baya da kuma bayyana Messi a matsayin wanda ya cancanci cin kyautar ta Balon D'or akan abokanan wasansa na Liverpool biyu wato Mohammad Salah da Virgil Van Dijk. “I will recognise that he deserves to win it,” said Mane. (via Sport Bible) “For sure, everybody knows Messi, so I don’t have to describe how good he is.” Na san shi ya canca ya lashe fadin Mane. (via Sport Bible)
    Tabbas kowa yasan Messi, sabo da haka ba sai nayi bayanin yadda yake da kyau ba. Shima dai Virgil van Dijk din da kansa yace Messi shi ya cancanta.
    “I think Messi is the best player in the world,” said Van Dijk. Ina ganin Messi shine dan wasan da yafi kowani dan wasa a duniya, inji Virgil Van Dijk. "Ya cancanta matukar yana wasa (baiyi ritaya ba) sabo da haka Ballon d'Or ba wani abu bane da nake tunani akai. Idan har ya faru zan kar6a amma bana tunani akwai wannan daman. Har yanzu shine gwarzon dan kwallon Duniya, ba wani abubane ko yaje champions league final (wasan karshe na champion) ko bai je ba.
    Duk Mane da Virgil Van Dijk suna daga wadan da suka lashe wa Liverpool gasan champion league na kakan da ya gabata da kuma Super Cup. Mane yaci wa Liverpool kwallo biyu a ragar Chelsea wasan na super cup.. wasan da ya kaisu ga bugun fenareti in da Liverpool tayi nasara akan Chelsea.

    No comments:

    Post a Comment

POPULAR POSTs


Pages


ADVERTISE | CONTACT US