BiuBlog


PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Popular Posts

Powered by Blogger.

Search This Blog

raintemplates-t6

raintemplates-t4

raintemplates-t2

Header Ads

Social Media

raintemplates-t4

raintemplates-t7

raintemplates-t3

raintemplates-t7

raintemplates-t1

Social Media

Facebook Fanpage

raintemplates-t5

raintemplates-t3

raintemplates-t5

Popular Posts

  • Dan wasan England Ashley Cole yayi ritaya daga buga tamaula.

    NOTE:- If you are having problem in Downloading our file Try and use Opera mini
    Dan wasan England Ashley Cole yayi ritaya daga buga tamaula.

  • Dan kwallon Ingila wanda ya taka leda a kungiyoyin kwallon kafa kamar Arsenal, Roma da Chelsea ya kawo karshen rayuwarsa ta kwallo yayinda yake da shekaru 38. Dan kwallon Ingila wanda ya taka leda a kungiyoyin kwallon kafa kamar Arsenal, Roma da Chelsea ya kawo karshen rayuwarsa ta kwallo yayinda yake da shekaru 38. Derby Country ne kulob na karshe da ya taka leda inda ya yi bayani da cewa, "na yanke shawarar barin kwallo bayan na dade ina tunanin yin hakan. Ina so na yi sabon taku a rayuwa ta. ina tunanin wannan sabon takun zai kai ne zuwa zama koci." Cole ya fara wasa ne a shekarar 1999 inda ya yi yarjejeniya da Arsenal sai kuma daga baya ya taka leda a Crystal Palace, Chelsea, Roma, Los Angeles Galaxy da kuma Derby Country. Cole ya buga wa Ingila wasa sau 107 a rayuwar sa inda ya daga Kofin Zakarun Turai sau 3 da Federation Cup sau 7 da kuma Firimiya sau 3.

    No comments:

    Post a Comment

POPULAR POSTs


Pages


ADVERTISE | CONTACT US