BiuBlog


PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Popular Posts

Powered by Blogger.

Search This Blog

raintemplates-t6

raintemplates-t4

raintemplates-t2

Header Ads

Social Media

raintemplates-t4

raintemplates-t7

raintemplates-t3

raintemplates-t7

raintemplates-t1

Social Media

Facebook Fanpage

raintemplates-t5

raintemplates-t3

raintemplates-t5

Popular Posts

  • Tsohon dan wasan Kamaru da Barcelona yayi titaya daga buga tamaula.

    NOTE:- If you are having problem in Downloading our file Try and use Opera mini
    Tsohon dan wasan Kamaru da Barcelona yayi titaya daga buga tamaula.

  • Tsohon Dan wasan kungiyar Barcelona Samuel Eto’o yayi ritaya daga buga wasan kwallon kafa. Kanfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya bayyana cewa, Samuel Eto’o Dan shekaru 38, ya ajiye Takalmi ne bayan shafe shekaru 22 yana buga wasa. Shi ne Dan wasan da yayi fice a cikin ‘yan wasan da suka fito daga nashiyar Afirka. Ya dai cira kofinan Laliga guda hudu da kuma kofin zakarun Turai na champion guda Biyu, a kingiyar ta Barcelona.

    No comments:

    Post a Comment

POPULAR POSTs


Pages


ADVERTISE | CONTACT US